ylliX - Online Advertising Network ƳaƳan talakawa 53 ne a Najeriya Suka Samu guraben karatu a ƙasashen ƙetare kyauta - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

ƳaƳan talakawa 53 ne a Najeriya Suka Samu guraben karatu a ƙasashen ƙetare kyauta

ƳaƳan talakawa 53 ne a Najeriya Suka Samu guraben karatu a ƙasashen ƙetare kyauta.

Hawaye na farin ciki yayin da Ɗalibai 53 Suka Samu Kyautar guraben karatu a ƙasahen Ketare kamar yadda ta bibiya lamarin bisani ta Samu tabbacin hakan.

Hawaye na Farin ciki da ke kwarara kamar kogi kamar yadda Babban mai kula (GO) na Omega Power Ministries (OPM), Apostle Chibuzor Gift Chinyere, a yau 19 ga Oktoba, 2022, ya aika da wani rukuni na dalibai 53 zuwa ketare, karkashin shirin OPM kyauta.

Sun tashi daga Najeriya don cigaba da karatunsu a jami’ar ESM BEIN ta Jamhuriyar Benin.
ESM BEIN tana ba da cikakken horo kan gudanarwa, sadarwa, baƙi da fasaha. Gwamnatin Najeriya da jamhuriyar Benin ce ta amince da jami’ar.

ta tattro cewa Iyaye da masu fatan alheri haka Suka tsunduma ckin farin ciki da jin daɗinsu ba, ganin ‘ya’yansu suna balaguro zuwa ƙasashen waje kan cikakken tallafin karatu daga Cocin OPM.

Daga bincikenmu, ɗaliban da aka ba su guraben karatu ba tare da la’akari da addini, ƙabila ko mutuntaka ba. Wannan baya ga sauran warwatse a ko’ina a Turai da jami’o’in Najeriya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button