LABARAI/NEWS

Ƴan Bindiga Sun yi awon gaba da ɗalibai ƴan firamare a Nasaraw

Ƴan Bindiga Sun yi awon gaba da ɗalibai ƴan firamare a Nasarawa.

 

A jihar Nassarawa yayin da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka sace ɗalibai ƴan makaranta

 

A ranar Juma’ar da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba suka kai hari makarantar firamare ta karamar hukumar Alwaza da ke karamar hukumar Doma a jihar Nasarawa inda suka yi awon gaba da dalibai da dama a yankin

 

Masu garkuwa da mutanen da suka yi awon gaba da daliban firamare da ba a tantance adadinsu ba an ce sun kewaye makarantar ne a lokacin da yaran ke zuwa makaranta

Ba’a dai bayyana inda daliban makarantar suke ba har zuwa lokacin da yan sanda sun tabbatar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button