ylliX - Online Advertising Network Ƴan Sanda Sun Cafke Wani Matashi Da Jabun Dala A Kasuwar Waya Ta 'Computer College' Dake Legas - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Ƴan Sanda Sun Cafke Wani Matashi Da Jabun Dala A Kasuwar Waya Ta ‘Computer College’ Dake Legas

Ƴan Sanda Sun Cafke Wani Matashi Da Jabun Dala A Kasuwar Waya Ta ‘Computer College’ Dake Legas

Jami’an ƴan sanda sun kama wani matashi mai suna Haruna Garba, mai kimanin shekaru 38 a lokacin da yake yunƙurin kashe dalar Amurka ta jabu a shaharariyar kasuwar nan ta wayar salula ta Computer Village da ke Legas.

Ana zargin Haruna Garba dai da shigar burtu domin cutar ƴan kasuwar.

Rahotanni sun bayyana cewar, wani da wanda ake zargin ya taɓa yiwa zamba cikin aminci ne ya ankarar da ƴan sanda bayan ya gane wanda ake zargin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button