LABARAI/NEWS

Ƴan Sanda Sun Yi Nasarar Cafke Mai Kwarmata Wa Ƴan Bindiga Bayanan Sirri A Katsina

Ƴan Sanda Sun Yi Nasarar Cafke Mai Kwarmata Wa Ƴan Bindiga Bayanan Sirri A Katsina

Rundunar yan sandan jihar Katsina karkashiin jagoranci Kwamishinan Ƴan Sanda ta yi nasarar cafke mai kwarmata wa yan bindiga bayanan sirri dan shekara 21 da haihuwa dake Unguwar Rigasa a jihar Kaduna

jami’an rundunar tare da haɗin gwiwa da yan sa kai da ke garin Unguwar Nakaba a karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina suka gudanar da aikin

 

A cikin binciken da rundunar ta yi wanda ake zargin ya amsa laifinsa kuma ya bada bayanai ga yan bindiga su sace duk yan garin Unguwar Nakaba a karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina

Wa dan da aka kama Ana tunani hana da sa hannu a ciki yanzu dai yana hannun hikima kuma zaa kai shi kotu domin ya girbi abun da ya Shula

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button