LABARAI/NEWS

Ɗan Zambia ya Shanye Burkutu kimanin lita 20 kafin gasar shan Burkutu matsayin gwaji

Ɗan Zambia ya Shanye Burkutu kimanin lita 20 kafin gasar shan Burkutu matsayin gwaji

 

ƙasar Zambia da Zimbabwe sun yanke shawarar yin gasar shan giya Mako guda kafin fara gasar tawagar kasar Zambia ta aika da kasar Zimbabwe domin tabbatar da ko za a gudanar da gasar

 

Da isowar mutanen Zimbabwe sai suka kawo lita 20 na barasa mafi ƙarfi da aka sha daya daga ciki ya tambaya ko zai iya ɗanɗana wa kuma aka ba shi izini

 

 

Bugu da ƙari Maimakon ya ɗanɗana sai ya gama da lita 20 a lokaci ɗaya ya ce Wannan kenan Ina babban abin sha ne yana nufin wanna bata isa a dandana ba

 

Mutane duk sun cika da mamaki domin babu wanda ya taba shan giyan nan sama da lita 20 ya tsaya yana huci sai suka tambaye shi Shin kana cikin masu fafatawa ya ce aa ni Ban cancanta ba bana daga ciki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button