Islamic Chemist

HAƊARIN DA MAGANIN ISTIMNA’I CIKIN SAUKI

INGANTACCEN MAGANIN ISTINA’I DAKE MAGANIN DUK WATA MATSALAR DA AUREN HANNU (MASTURBATION) YA HAIFAR A JIKIN MUTUM:

Wanda Ya Sami Kan Shi Cikin Wannan Mummunar Dabiar ta Auren Hannu To Yana Fuskantar Mummuar Barazana a Rayuwa Shi Komai Dadin Yin Shi da yake ji,

Da Yawa Matasa Maza da Mata Sun Dauki Wannan Hanyar a Matsayin a bin Dauke Musu Kewa,Abin Takaicim ma Har da Wasu Matan Aure da Mazan Aure Ma

ILLAR ISTIMNA’I:

1-Qanqancewan Azzakari
2-Shigar Aljani Jikin Mutum,
3-Rashin Jin Dadin Saduwa,
4-Ciwon Mantuwa,
5-Saurin Tsufa
6-Hana Haihuwa,
7-Da Ka Fara Jima’i Sai Ka Kawo (Saurin Inzali)
8-Idan Kana Jima’i Sai Kawo Wata Azuciyar ka
9-Rashin Natsuwa
10-Zubewar Nono,
11-Qarancin Maniyyi,
12-Rashin Fahimtar Karatu
13-Zuwan Furfura da Wuri,
14-Rashin Gamsarwa ko Gamsuwa Lokacin Jima’i,
15-Mutuwar Gaba,
16-Bushewar Alaura Ga Macce,
17-Maida Fatar Jiki Tayi Yaushi
18-Samun Matsalar Ido,
19-Ciwon Zuciya
20-Ta6in Hankali,
21-Makuwa,
22-Ciwon Baya
23-Yawan Ciwon Kai,
24-Ramewa
25-Infection Mara Jin Magani,
26-Toshewar Mafitsara,
27-Karya Garkuxar Jikk
28-Fitsari Rabi da Rabi,
29-Maida Maniyi Mara Kauri,
30-Tusar Ga Wajen Mata,
31-Kashe Kwayoyin Maniyi
32-Haifar da Ciwon Kafadu
33-Daukewar Sha’awa
34-Ciwon Sayi
35-Rashin Iya Gamsar da Iyali,
36-Mutuwar Gaba,
37-Ta6in Hankali
38-Yawan Kasala
39-Samun Matsalar Ido,
40-Ciwon Zuciya,
41-Ciwon jijiyoyin jiki,
42-Ciwon Yoyon Fitsari,
43-Yawan Bacci
44-Fitsarin jini
45-Fitar kuraje a Gaba
46-Kashe kwayoyin Halitta.
47-Jin Zafin Fitsari
48-Yawan Faduwar Gaba
49-Saurin Hajiya Lokacin Yin Jima’i
50-Zubewar Gashi Ga Mata
51-Yawan Kasala

YADDA ZAKA HADA MAGANIN IISTIMNA’I

Ka Nemi
1-Garin Ganyen Raihan Cokali 5
2-Garin Ganyen Zaitun Cokali 5
3-Garin Ganyen Zogala Cokali 5
4-Garin Ganyen Sanya Cokali 5
5-Garin Ganyen Magarya Cokali 5
6-Garin Ganyen Yansun Cokali 5
7-Garin Ganyen Raidore Cokali 5
8-Garin Ganyen Teeni Cokali 5
9-Garin Citta Cokali 3
10-Garin Habbatus Saudat Cokali 3
11-Garin Tafarnuwa Cokali 3
12-Garin KurKur Cokali 3
13-Garin Hidal Cokali 3
14-Garin Hulba Cokali 3
15-Garin Zaitun Cokali 3
16-Garin Goron Tula Cokali 3
17-Garin Namijin Goro Cokali 3
18-Garin Kanumfari Cokali 3
19-Garin Saiwar Zogale Cokali 2
21-Garin Saiwar Sanya Cokali 2
22-Garin Saiwar Gizaki Cokali 2

A HADA A DAFA SU DA RUWA LITA 5 YA TAFASA KIMANIN MINTI 20 ATACE ZAI KOMA KIMANIN LITA 4

Asa Zuma Mara Hadi Kimanin Cokali 20

YADDA ZAKA SHA:

Kofi Daya a Rana

Duk Matsalar da Istimnai Ya Haifar Maka Zaka Rabu da Ita Gaba Daya

KAYI SHARING DAN AMFANIN JAMAA’A

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button