LABARAI/NEWS
Wani kogi abun mamaki yadda ruwan fari tas ba kamar ko wanne ruwa ba

Wani kogi abun mamaki yadda ruwan fari tas ba kamar ko wanne ruwa ba
Wannan Shine Kogin Dawki dake nahiyar Turai kogin ya Kasance daya daga cikin koguna mafiya kyau da tsafta a duniya
Kogin yana matukar jan hankalin mutane a duniya domin kuwa ba irin ruwan da aka saba gani a kogi ba
Babban abun mamakin shine yadda ruwansa ya kasance a tsaftatacce tamkar wani gilashi hakan ko jiragen dake shawagi akan ruwan ana ganin su kamar akan kasa suke kuma ana iya ganin har karkashin kasan kogin
Wanna abu yana matukar bada sha’awa ganin yadda kana waje zakaga komai a fili