
Masha Allah jarumin kannywood Abba Abudullahi Wanda aka fi sani da dady hikima ko kuma Abale ya angwance da amarya sa
biki ya bada ama’Ana anyi sagali kamar baza a dena ba manyan mawaka da manyan jaruman kannywood duk sun hallara kuma suna bada
kuma sun bada duk irin gudummawar da ake bukata domin abun sai Wanda ya gani manya da kanana jarumai suma duk sun Isa gurin bikin
yan kallo da abokan arziki suma sun taya murna sun kuma nuna jin dadi yadda wanna biki yayi armashi kowa abu ya bashi shaawa hakan tasa amarya da ango cikin farin ciki
manyan jaruman kannywood da suka je gurin wanna biki sun hada da Dauda kahutu rarara da kuma sarki Ali Nuhu da su Adam A zango da dai sauran manyan jaruman kannywood