ylliX - Online Advertising Network A ƘABILAR BODI, IYA GIRMAN TUMBINKA IYA FARIN JININKA - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

A ƘABILAR BODI, IYA GIRMAN TUMBINKA IYA FARIN JININKA

A ƘABILAR BODI, IYA GIRMAN TUMBINKA IYA FARIN JININKA.

A tsarin ƙabilar Bodi da ke ƙasar Habasha, mazaje masu ƙaton tumbi su ne waɗanda mata suka fi rububi kuma suka fi so da ƙauna.

Girman tumbinka, shi ne yake nuna irin farin jininka a tsakanin ƴan matan garin.

 

 

Su na gauraya jini da madara, sannan su sha domin ƙara ƙiba da kuma ƙara girman tumbin nasu.

Ƴan Wannan ƙabila ta Bodi, su na zaune ne a wani ɗan ƙaramin tsibiri da ake kira da ‘Omo’ a ƙasar ta Habasha, kuma su na matuƙar alfahari da wannan al’ada tasu ta rainon tumbi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button