ylliX - Online Advertising Network A gidan uban wa : murja da shugaban yan ta'adda bello turji - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

A gidan uban wa : murja da shugaban yan ta’adda bello turji

Murja kunya ta yabo shugaban Yan ta’addan bello turji inda tace bashi da budurwa a duniya shiyasa yake wasu abubuwan da yake Yi

bayan yin suru na Dan wani lokaci murja kunya ta sake dawo wa da jawo maganar da ta Saba inda yau ta dura kan shugaban Yan ta’addan bello turji

Wannan dawowa da tayi kan Yan ta’adda ya ja hankali matukar inda take maganganu irin wadda ta ga bmdama akan shugaban Yan ta’addan

Murja dai na daya daga cikin jarumai masu nishadantar da magoya bayan su ta hanyar wallafa dadadan bidiyoyi don Saka farin cikin a zukatan masoyan ta

Sai dai Kuma wannan bidiyo da ta Yi kan shugaban Yan ta’addan bello turji ya jawo ma ta Cece kuce da Kuma kuskuren fahimta a tsakanin mutane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button