LABARAI/NEWS

A HALIN YANZU: Wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar IPOB ne sun k@she wata mata yar jihar Adamawa mai dauke da ciki wata tara

A HALIN YANZU: Wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar IPOB ne sun k@she wata mata yar jihar Adamawa mai dauke da ciki wata tara, Harira Jibril yar shekara 32 da ƴaƴanta su 4 Fatima yar shekara tara da Khadijah yar shekara bakwai da Hadiza yar shekara biyar da Zaituna mai shekara biyu da wasu aƙalla mutum shida a jihar Anambara.

IPOB din sun saki bidiyon yadda suka yi masu kis@n wulkanci, kuma Mijin matar Jibril Ahmed wanda ya tabbatar da cewa matar tasa tana ɗauke da cikin wata tara a lokacinda aka k@she ta.

Ya ce tana hanyar dawowa daga ziyarar da suka kai tare da yaransu a kauyen Orumba North a hanyar dawowa ne aka tare su aka k@she su.

Tuni jami’in yan sanda sun tabbatar da labarin kamar yadda BBC ta ruwaito

Me zaku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button