ylliX - Online Advertising Network A karon farko an gudanar da bikin Halloween a Saudia Wanda mutane ke saka Kayan ban tsoro - AMINCI HAUSA TV
NEWS

A karon farko an gudanar da bikin Halloween a Saudia Wanda mutane ke saka Kayan ban tsoro

An gudanar da bikin Halloween a kasar Saudi Arabia wanda mutane ke Saka Kayan ban tsoro yayi bikin

Bikin Wanda ya Saba gudanar a arewacin Asia Wanda kasashen irin su turkiya da Kuma sauran su suke Yi

Kasar Saudia Arabia dai a yanzu ta bi sahon sauran kasashenduniya gurin halartar bikin Halloween

A Karan farko kasar Saudia ta fara gudanar da bikin Halloween din ta inda dinbun mutane suka fito da abubuwan ban tsoro don yin shagalin bikin

Ana yin wannan biki a kowacce shekara a kasashen da dama harma da yammacin duniya Amma

Saboda kokarin da zumuntar Dake tsakanin masarautar Saudia da sauran kasashen Hakan yasa kasar Saudia zama daya daga cikin kasashen duniya masu gudanar da bikin na Halloween

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button