ylliX - Online Advertising Network A karon farko Rarara ya magantu kan tirka tirkar Dake tsakanin sa da ganduje - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

A karon farko Rarara ya magantu kan tirka tirkar Dake tsakanin sa da ganduje

A karon farko mawakin siyarsar dauda kahutu rarara ya magantu kan tirka tirkar Dake tsakanin sa da lamba dayan jihar kano Abdullahi ganduje

Rarara Wanda Alaqa tayi tsami tsakanin sa da ganduje ya magantu a karon farko tun bayan da suka Daina gitowa da lamba dayan jihar ta Kano

Rarara ya magantu inda ya bayyana cewa shi dai yasan ba abunda yayi was lamba dayan jihar kano illa dai chanja jamiyya da yayi a matakin jihar Kano

Wannan Alaqa ta ganduje da Rarara na cigaba da daukar hanakli duk da cewa wasu na ganin cewa tsakanin su zasu sasanta kan su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button