ylliX - Online Advertising Network A RA'AYI NA Nifa da zan Sami mijin da zai daukemun komai bazanyi aikin gomnati ba - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

A RA’AYI NA Nifa da zan Sami mijin da zai daukemun komai bazanyi aikin gomnati ba

A RA’AYI NA Nifa da zan Sami mijin da zai daukemun komai bazanyi aikin gomnati ba

Akwai kalubale dayawa aciki rashin kudi ne kawai zaisa miji ya hakura yabar matarsa tayi aikin gomnati
A ganina kasuwanci yafi komai dadi , su ogah maza a office idan har ba mace nada tsoron Allah wlh sai ahankali

Sai kaga colleague mace da namiji suna cin abinci kwano daya chokali daya , su zauna su hada duwawu a kujera daya ko a jikin su Kuma matan Aure

Nifa na dandana yin aikin na Kuma dandana rashin yinsa duk wahala ce wlh , ka kwanta a gida cikin AC a Maka komai yafi komai dadi Ka dawo aiki ka gaji , ko gyaran gida ka kasa yi , ko wani Jin dadi da miji Babu , shi aiki ke aiki ba Mai lokacin juna

Shi business kowani lokaci kana iya zuwa , baka karkashin kowa ,Inka ga dama kayi sati baka Bude shago ba , Amma aiki baka isa kace bazakaje ba
Allah yayiwa mazajenmu arziki kawai mu huta da jelen zuwa aiki kullun muyi concentrating a business

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button