Videos

A rana irinta yau shida ga wata 2018 afakallah ya sasanta Ali Nuhu da Adam a zango

A rana irinta yau shida ga wata 2018 afakallah ya sasanta Ali Nuhu da Adam a zango

Idan baku mantana a shekarun baya ne dai wa’yannan jaruman su biyu suka samu sabani wanda ake ganin yakai ga sunyi gaba da juna wanda sun dauki shekaru kafin su fara magana da juna wanda hakan ya nemi ya dakushe masana’antar

Jaruman biyu wannan fadan nasu ya yamutsa kannywood wanda suka kusan raba kayukan jarumqi da kuma masoyansa saboda Yadda wannan fadan nasu ya dauki zafi kuma ya yamutsa hazo

Fadan yakai da har sun fara fadawa juna magana wanda hakan ba karamin kaskanci bane ace kuna manyan jarumai a wannan masana’antar amma kuma suna irin wannan fadan

Wanda daga karshe aka samu nasara wacce shugaban hukumar tace finafinai ta jihar Kano wato Isma’il Na Abba Baba Afakallah ya samu nasarar shawo kansu ya sasanta su suka dawo kamar yadda suke da babu fada a tsakaninsu

Wanda wannan ba karamar nasara bace shawo kan wata babbar matsala wacce take nema ta tarwatsa gaba daya masana’antar ta kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button