LABARAI/NEWS

Abba hikima yayi magana A kan kama murja Ibrahim kunya da aka yi inda ya nuna jin dadin kama ta da aka yi

Abba hikima yayi magana A kan kama murja Ibrahim kunya da aka yi inda ya nuna jin dadin kama ta da aka yi

 

wanna abu ya faru ne inda murja take daf da zuwa warin shagalin murnar cikin shekara sai dai kuma wanna shekarar tazo da abun mamaki inda yanzu haka murja na hannu yan sanda

 

yan sandan bampai ne suka cika hannu da murja Yar tiktok wadda tayi fice a kafafen sada zumunta na Facebook da tiktok da kuma sauran kafafen watsa labarai

 

 

 

 

Abba hikima kuma fitaccen lauya ne me zaman kan sa kuma me kokarin kare hakin masu karamin karfi wato talakawa a wanna karon ya nuna yadda abun yayi masa dadi kama murja da aka yi

 

sai dai kuma yan uwan murja da kuma abokan aikin ta da kuma masu Kallon ta a shafukan ta sun nuna rashin jin dadin abun da ya faru a wanna makon ko ya kuke ganin Ku daga gare Ku

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button