Videos

Abdul D one ya bayyana mana tarishin Rayuwar sa Ali Nuhu shine oga na injishi

Abdul D one ya bayyana mana tarishin Rayuwar sa Ali Nuhu shine oga na injishi

Fitaccen mawakin kannywood mai suna Abdul D one yau dai ya bayyana tarishin rayuwar sa wanda abaya ba kowane ya sani ba sai yanzu da mawakin ya bayyana kuma mutane suka ji cike da al’ajabi wanda ba kowane zai iya wannan rayuwar ba Wanda mawakin ya shiga

Sannan mawakin ya bayyana sanadiyar shigarsa kannywood da kuma fara yiwa kannywood waka wanda ya kara yabawa jarumi ali Nuhu wanda shine yayi masa uwa yayi masa uba wajen ya karbu a kannywood

Sannan mawakin yace an haifeshi a garin Kaduna kuma anan yayi primary school anan yayi secondary school sanann yayi makarantar gaba da secondary duk a nan garin kadunan

Gaduk masu bibiyan wakokin kannywood sunsan mawaki Abdul D one shine tayi wakoki irinsu jaruma ya yiyyi wakoki da dama wayanda bazasu kirguba

Hakika mawakin yayi kwalwwemaya wacce ba kowane acikin mawaka da kuma jaruman kannywood suka yi taba daman kuma ance inkajj wane ba banza yanzu kuwa ya zama wani a harka waka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button