LABARAI/NEWS
Abin al’ajabi baya taba karewa.

Abin al’ajabi baya taba karewa.
Yadda ake jigilar wasu gawarwaki kenan a kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo dake afrika .
a cikin wadannan hotunan , za ka iya ganin mutane biyu ko uku zaune a kan babur tare da gawa.
Ku bayyana mana ra’ayinku



