Abin da ake tsoro ya faru a jihar kano inda fusattaun matasa suka jefi shugaban kasar Nigeria

abin da ake tsoro ya faru jihar kano inda wasu fusatattun matasa suka jefi shugaban kada muhammad Buhari a jihar kano
wanna abu ya bai yiwa gwamnatin jihar kano dadi ba domin kuwa wanna ba karamin abun kunya bane ace shugaban kasa da kan sa ake jifah wanna abu babu dadi gaskiya
wanna abun dai ya fara ne daga mahaifar shugaban kasa muhammad Buhari wato jihar katsina a wanna makon ne aka jefe shi a jihar katsina wanna tasa wasu ma suka dauka kamar abun arziki ne
mutane da dama sun san haka zata Iya faruwa tin bai zoba Gashi kuma abun da ake gudu ya faru tin bai kai da sauka jihar ba aka fara watsa duwatsu a kan hanyar da zai sauka bayan saukar kuma aka hau ji fan sa
duk da dai jami’an tsaro sun yi iya bakin kokarin su na ganin wanna abun bai faru ba amma abun yafi kar fin su babu yadda suka Iya domin matasan suna da yawa ba kamar yadda ake tunin ba