LABARAI/NEWS

Abin da namijin da zai kara aure ya kamata ya sani da kuma ita nagar da zai aura dr Abdullah gadon kaya

Abin da namijin da zai kara aure ya kamata ya sani da kuma ita nagar da zai aura dr Abdullah gadon kaya

 

yana da kyau namiji ya kasan ce jajurtacce Wanda ya san kan sa ya kuma Iya kyautatawa duk matan da ita Wadda take a gidan da kuma wadda zata shigo

 

dole ne namiji ya zama jarumi ya Iya bawa matan nashi kulawa ta lokacin shi da kuma sauran abubuwan da ba’a rasa ba ta kowanne hali

 

 

ya zama dole ka nuna wa amarya uwar gida babba ce kuma me kima ce gurin ka da gurin kowa ma babu rai ni ko kuma hantara ko kuma wani nau’in cin mutunci

 

haka ita ma uwar gida ka nuna mata wanna kanwar ta ce kuma abokiyar zaman ta ce ka nuna masu su so junan so komai ka hada su kayi a gaban su kada ka bari kan su ya rabu idan kayi haka za’a sami jituwa in sha Allahu

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button