FadakarwaIslamic Chemist

Ku Guji Cin Wadannan Nau’in Abincin Kuna Gaf Da Soma Jima’i

Ku Guji Cin Wadannan Nau'in Abincin Kuna Gaf Da Soma Jima'i

Ku Guji Cin Wadannan Nau’in Abincin Kuna Gaf Da Soma Jima’i

Ma’aurata da kansu suke dakushe armashin Jima’insu da kansu ta hanyar wasu cimakan da suke illa ne a garesu.

Misali duk macen data ci abinci mai karfi ko wari daf da soma kwanciyar aure, wannan abunda taci zai gangaro zuwa gabanta. Daga nan gabanta zai yi wari idan abinci mai wari taci ko karni irinsu kifi gasasshe ko kwai soyayya.

Haka suma maza duk abunda suka ci gaf da Jima’i yana gangarowa zuwa gabansu, yayi da dandanon abun ko warinsa zai bayyana a maziyinsa.

Haka kuma akwai wasu cimakan da ana cinsu gaf da Jima’i zasu ragewa mutum sha’awa koma su dauke masa.

Ga wasu nau’in abincin da basu dace ma’aurata suyi amfani dasu ba daf da soma Jima’i.

1:Abinci Mai yaji

2: Wake

3: Albasa da Tafarnuwa

4: Duk Wani Abu Mai Zaki Ko Maiko

5: Abinci Mai nauyi

6: Giya da Sigari

7: Abinci Mai Gishiri

8: Lemun flavor da ake hadawa da ruwa ana sha

ABUBUWAN DA AKESO:

🍌ayaba.

🍉kankana.

🍎Apple

🥥kwakwa.

🥛madara.

🍯zuma.

 

Dukkanin wadannan abubuwan suna yiwa ma’aurata illa muddin sukayi amfani dasu kamin soma Jima’i. Don haka sai a kiyaye

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button