Nishadi

Abinda yasa Ali nuhu yafi kowanne jarumin kannywood shahara a duniya

Abunda yasa fitaccen jarumi masana’antar kannywood Ali nuhu wada akeyi wa lakabi da sarki kannywood yafi sauran jaruman kannywood abubuwa da dama

Sarki Ali nuhu dai ya kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood Wanda yake bada gudunmawa sa tun yana Dan matashin sa

Jarumin dai ya samu nasarori da dama a masana’antar ta kannywood Wanda haka yasa yake cigaba da kasance daya daga cikin manyan jarumai masu kudin kannywood

Ali nuhu dai yafi kowannr jarumin kannywood samun kamfanni Wanda ya ke yiwa talla wato Ali nuhu yana yiwa kamfanoni sama da gama talla

Wanna yasa ya zama jarumi magi yawan yin talla a masana’antar ta kannywood haka Kuma ya sa yafi da yawa da cikin jaruman kannywood din kudi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button