ylliX - Online Advertising Network ABUN GUDU YA FARU : INNALILLAHI KALLI ABUN WASU SUKEYI A WAJEN MAULIDI - AMINCI HAUSA TV
NEWS

ABUN GUDU YA FARU : INNALILLAHI KALLI ABUN WASU SUKEYI A WAJEN MAULIDI

Abun gudu ya afku a gurin wani maulidi lamarin da ya tayar da hakulan Al umma garin gani cewa ana shagalin Mai dadi wasu sunyi amfani da Hakan wajen yin ba dai dai ba

A wani fefan bidiyo da aka wallafa ya bayyana yadda abunda Ake gudu ya faru a wajen wani shalin bikin maulidi lamarin da ya kidimar Al ummar garin musamman mahalarta Taron na maulidi

Maulidi dai nashan suka a wajen Yan izala inda wasu malaman ke Bada fatawar cewa maulidia bidia ne duba da wasu dalilai da malaman suka zayyaan

Sai dai Kuma a gurin sauran dariku Kuma maulidi ya zama wani bikin Wanda aka gudanarwa don nuna murna da zagayuwar ranar da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad s a w

Wasu tsirari na amfani da wannan dama wajen aikata abubuwa marasa kyau Wanda Hakan ke jawo wa maulidi bacin suna a wajen sauran dariku musamman maulidin da makarantu suke shiryawa

A maulidin makarantu dai an hango wani Abu da daliban keyi Wanda ya sabawa koyarwar addinin musulunci inda daliban suke badala a wajen ,

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button