NEWS

Abun gudu ya faru : Sheikh lawan ya zazzafan martani kan jifan shugaban kasa Buhari da akayi a jihar Kano

Sheikh lawan yayi martani akan jifan shugaban kasa Muhammad Buhari da akayi a jihar Kano tayin da ya kawo ziyarar bude ayyukan da gomnan ganduje yayi

 

 

Ziyarar da shugaba kasa Muhammad Buhari ya kawo jihar Kano ta bar baya da kura inda al ummar jihar Kano ta suka yi masa abun da ba’a tana zato ba

 

 

Sheikh lawan daibya matukar nuna takaicin sa kan wanna abu da al ummar Kano sukayi wa shugaban na Nigeria inda ya yai zazzafan martani kamar haka a cikin wanna bidiyo

 

 

 

 

Sai dai duk da wanna magana ta malam lawan al umma da dama na cewa dole bazai ji dadi ba tunda tare yake da wanna gomnati

 

 

Sai dai kuma wanna magana ta malam lawan dai haka take duba da cewa a addinin musulunci babu kyau zagin shugaba balle tana jifan sa ,

 

 

Wanna jifan da shugaban na Nigeria ya sha ya biyo bayan wanda akayi masa a mahaifar sa wato a jihar Katsina yayin da ya kai makamancin wanna ziyarar

 

 

Tuni dai kafafen sada zumunta suka cika tam da kwarrata bayanai kan wanna jigmfa da aka yiwa shugaba kasa Buhari

 

 

Sai dai kuma mai magana da yawon shugaba kasa shshu Garba ya ƙaryata Wasu kafafen da suka rawaitoh cewa an jefi shugaba na Nigeria a jihar Kano

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button