ylliX - Online Advertising Network Abun hari ya bayyana : an kama Mai kunnen kashi - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Abun hari ya bayyana : an kama Mai kunnen kashi

Abun hari ya bayyana adai dai lokacin da Ake shaka da Neman sa , wani sabon shiri Mai dogon zango Mai suna kunnen Kashi yana cigaba da daukar hankalin

Shirin dai Wanda kamfanin Mai sana’a suka dauki dauyi Yi yana cigaba da daukan hankalin mutane musamman yadda Shirin ya dauki wani sabon salo

A wanna sati dai an saki episode 44 wanda a ciki ankama abun hari bayan safe kwanaki ana nemansa ,

Shirin dai ya kasance Shirin drama Mai barkonci Wanda Hakan yasa Al umma keson kallon Shirin duba da cewa jarumin cikin Shirin Musa Mai sana’a shine jarumin cikin Shirin

Mai sana’a dai yayi shuhura a arewa Nigeria musamman gurin barkonci da bawa Al umma nishadi a cikin fina finan hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button