Videos

Abun mamaki Ashe Kumurci bai taba samun dubu dari biyu ba a film ba

Wannan magana ta bawa mutane mamaki duk da kallon da akewa jarumin na babban jarumi wanda kuma ya dade ana damawa dashi ashe duk ba haka bane babuwa riba da yaci da wannan sana’ar ta film sai dai yaga wasu suna more

Ana ganin yadda jarumin ya dade yana taka rawar gani acikin kannywood wasu ma na ganin kamar zai iya kama kafar su Ali Nuhu dasu Adam a zango wajen kudi da arziki ashe ba haka bane ko kusa bai kamo suba

Ya bayyana a wata hira da akayi dashi cewa bai taba samun kudin da yakai Naira Dubu dari biyu a cikin shirin film ba sai a wani sabon shiri na kwanan mai suna dan jarida a shine kawai ya samu kudin da sukakai yawan wannan kudin

Wannan maganar ta girgiza al’umma ganin yadda ya dade yana bayar da gudummawa ashe ba wata uwa yake samu ba kawai wadatar zuciya ce da Allah ya basi baya magana wanda kuma haka ake so

Sai dai wasu na ganin kamar cin fuska yayiwa su manyan jigajigan cikin kannywood masu daukar nauyin da masu shirya shiri wanda ko kadan ba haka bane shi dai ya fadi haka ne saboda dadi da yaji na wannan kudin da aka bashi a film din Dan jarida

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button