Abun mamaki tadda wasu matasa suka cinye rago dai dai da shinkafa buhu daya

Abun mamaki yadda wasu matasa suka cinye rago dai dai da kuma buhun shinkafa su biyar
an yi gasar cinye rago dai dai a kasar indiya idan wasu matasa suka lashe wanna gasar da aka sa da kuma buhun shinkafa da suka cinye su biyar
an saba yin irin wanna gasar amma wanna karon ba irin yadda aka saba gani ba a baya Ana yin gasar cinye kaji ne daya ko biyu amma wanna Karon rago aka saka kuma wanna matasan sun lashe gasar
sun lashe gasar ne a zama daya da suka yi a yadda gasar take ba’a tashi aje ko ina idan aka fara har sai an gama kana za’a tashi a motsa jiki to su dai wanna matasan sun yi nasarar kai karshen wanna gasa
inda suka sami kyaututtuka masu tarin yawa daga gurin yan kallo da kuma wa danda suka saka gasar wanna karon ne Aka fara aiwatar da irin wanna gasar a kasar indiya