Abun sha’awa ; yadda akayi dinner jarumi Abale tare da Manyan jarumai Ali Nuhu ,da rarara

Yadda gurin dinner mashahurin jarumin kannywood Daddy hikima watoh Abale ya zama abun cece kauce hadi kanan maganganu
Gurin dinner din jarumin kannywood Abale ya matukar dauki hankali mutane duba da yadda aka gudanar da abubuwa cikin salo mai kawatarwa
Duba da yadda gurin dinner ya kayatu da abubuwan more rayuwa da kuma salo mai gasar da mutane hakan ya janyo cece kuce inda ake ta san Barka da wanna dinner
Manyan jarumai a masana’antar kannywood wanda suka haÉ—ar da jarumi Ali Nuhu , Bashir mai shadda, dama sauran manya jarumai sun halarci gurin daurin auren
An dai yi ittifakin cewa a tarihin auren da wani jarumi ko jaruma a masana’antar kannywood ba’a taba samun mutane masu yawan kamar na wanna jarumi Abale ba
Dubun dubatar al umma sun halarci gurin bikin don taya jarumin murna da kuma yi masa fatan alheri kan wanna aure da yayi