Videos

Abunda minirat ta fadawa Ali Nuhu tare da Naziru Sarkin waka akan sha’anin kannywood

Abunda minirat ta fadawa Ali Nuhu tare da Naziru Sarkin waka akan sha’anin kannywood

Tsohuwa ko kuma ace korarriyar yar wasan hausa mai suna munirat Abdulsalam ta fito ita ta magantu akan sha’anin abubuwan da suke wakana a harkar kannywod da kuma wasu rigingimu da ake fuskanta a yanzu wanda ake ganin kamar zasu iya kai ga an samu rarrabuwar kai

Idan baku mantana acikin kannywood dai a kullum samun rarrabuwar kai ake a tsakanin jaruman kannywood wanda kuma har yanzu an kasa samu dai dai to kullum abin kara ta’azzara yake

Shine itama ta fito ta tofa albarkacin bakinta akan wannan abinda yake wakana acikin masana’antar kannywood

Munirat Abdulsalam da yawa mutane sun santa a tun lokacin da tace ita fa ta fita daga addinin Musulunci waiyazubillah sannan daga baya kuma ta dawo tun a lokacin tayi suna a wajen mutane

Sannan kuma ta fadi wata magana akan jarumi Ali Nuhu wacce take nuna cewa Ali Nuhu shine jagaba acikin kannywood shine wanda ya kamata ya kawo gyara aciki basai sun jira wasu daga waje suna basu shawara ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button