ylliX - Online Advertising Network Abunda mukayi na karshe da daractan izzar so bazan taba mantawa ba : cewa baba Ari - AMINCI HAUSA TV
Videos

Abunda mukayi na karshe da daractan izzar so bazan taba mantawa ba : cewa baba Ari

Fitaccen jarumin barkonci Nan na arewacin Nigeria baba Ari ya bayyana yadda suka rabu da marigayi nura Mustafa waye Mai Bada umarni Shirin izzar so

Baba Ari ya bayyana marigayi nura Mustafa waye a matsayin mutun Mai kyan halida Kuma so manzon Allah ( s a w ) haka Kuma ya Kara da cewa masana’antar kannywood tana bukatar irin nura Mustafa waye a cikin ta

Dayake bayyana karshen maganar da yayi da marigayi , baba Ari ya bayyana cewa lokacin da yaji rasuwar daractan ya fashe da kuka Wanda ya dauki tsawon lokaci yana Yi don nuna alhinin rashin da sukayi a kannywood din

Baba Ari ya Kara da cewa karshen maganar da dayi da marigayi nura Mustafa waye itace shawarar fito da wata hanyar Wanda zata karawa Al ummar musulmi karfin Imani ta hanyar bijiro da wani sabon fim sai dauke da nuna jirma da Kuma nuna matsayin shugaban halitta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button