LABARAI/NEWS

Abunda Naziru Sarkin Waka yayi da matarshi a cikin mota ya jawo cece kuce kalli fa

Abunda Naziru Sarkin Waka yayi da matarshi a cikin mota ya jawo cece kuce kalli fa

Fitaccen mawaki kuma jarumi a cikin masana’antar Kannywood Naziru M Ahmad wanda wasu sukafi sani da suna Naziru Sarkin Waka yayi wani abun mamaki dashi da matarshi a cikin mota,yayin da yake rera wata iriyar waka yanayin ta Gambara da salo da harshe.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button