Videos

Abunda sarki Ali Nuhu ya fada game da Auran Hamisu Breaker tare da jaruma momee Gombe

Abunda sarki Ali Nuhu ya fada game da Auran Hamisu Breaker tare da jaruma momee Gombe

Ali Nuhu ya fadi wata magana wacce ta bawa mutane mamaki akan auran mawaki Hamisu breaker da kuma jaruma momee Gombe wanda ake ganin anya kuwa sarki Ali Nuhu ba borin kunya yakeba saboda ai tun farko yarsa mawakin ya nema amma wasu dalilai sukasa hakan bai tabbata wanda wasu ke zargin akwai wani abun a kasa

Bayan rasa auren yar gidan jarumi Ali Nuhu ne dai sai kuma akaji mawakin ya koma wajen jaruma momee Gombe wanda ake ganin itace zata maye masa gurbin wacce yarinyar yar gidan Ali Nuhu daya rasa wanda tun farko daman anzargi soyayya a tsakanin jarumar da kuma mawakin

Sai ga Ali Nuhu yana musu fatan alkhairi tare da nuna goyon bayan cewa wannan hadin zaiyi kyau kuma zasu dace da juna

Da yawa mutane na ganin cewa anya kuwa sarki Ali Nuhu daman ba gadar zare ya shirya wa wannan mawakin ba domin saida ya bari abu ya gama matsowa sannan ya datsa wanna n igiyar na ganin abin baiyiyuba

Sai dai wasu sunyi masa uziri domin al’amarin aure babu wanda ya isa ya hana sai dai kawai daman Allah ne ba ƙaddara zaayiba kuma hakace ta faru a wannan bukin na mawaki hamisu breaker

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button