Videos

Adam a zango || Fadan babu ruwanka Dadin kallone dashi Rayya da Malam Ali kwana casa’in

Wannan fadan dai da har yanzu ake kai Ruwa rana sai yanzu Allah yasa aka sasanta su wanda malam Ali ne ya fara bayar da hakuri kuma yace yayi nadamar wannan abun yanemi yafiyar mutane da kuma masoyansa

Sai gashi Adam a zango wanda ake ganin shi babbane a kannywood be kamata ya fadi wannan maganar ba inda ake ganin kamar ya zubar da kumarsane da mutunci fadan wannan kalaman ba kuma har an fara surutai

Jarumin yace duk wani fada wanda babu ruwan ka dadin kallo gareshi domin kana gefe saidai kawai kai tayin magana babu wani wanda zai ce maka

Jarumi Adam a zango yace wannan ba wani fada bane wanda za’a dinga wani surutai akansa ba wanda a yanzu haka mutane sun yiwa abin cha wanda kuma kamarsa da ragu saboda wannan kalaman

Yanzu dai fada yazo karshe inda kuma ake ganin wa’yanda suka saka baki sunji kunya domin yanzu sun koma sun sasanta abinsu komai ya wuce babu wata sauran damuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button