Videos

Adam a zango ya koma Rayuwa a Dubai ( Duniya tayi Dadi )

Adam a zango ya koma Rayuwa a Dubai ( Duniya tayi Dadi )

Adam a zango ya koma chan ƙasar Dubai da zama wanda ake ganin lallai wannan jarumin duniya tanyi dashi ganin yadda yake kashe makudan kudade wajen yin rayuwa irinta larabawa wanda kowa yasan rayuwa a irin wannan garin mai hamshaqin me kudi karamin me kudi bazai taba rayuwa a irin wannan ƙasashen ba

Tunda jarumin ya tafi kasar Dubai har yau baaji dukiyarsa ba inda ya koma chan da rayuwarsa gaba wanda hakan yasa mutane suka tabbatar da momawarsa can ƙasar ta dubai

Lallai yanzu mutane sun kara tabbatar da wannan jarumin yafi jarumai da yawa acikin kannywood kudi wanda ake ganin ko jarumi Ali Nuhu bafa lallai yakai adam a zango kudi ba

Wannan bidiyon da yake yawo agari na ganin jarumin cikin larabawa harma ya zama ɗan gari tunda anganshi tare da wasu larabawa sun zama kamar abokansa ganin yadda suke rayuwa an zama daya

Ai kuwa indai da gaske ta tabbata ya koma tofa lallai zai kara samun masoya da kuma mahassad Allah kasa Bama daga ciki Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button