ylliX - Online Advertising Network Adam A zango ya samu wadda zata maye masa gurbin ummi Rahab a kannywood - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Adam A zango ya samu wadda zata maye masa gurbin ummi Rahab a kannywood

Tun bayan barin film da tayi Adam A zango bashi da wata jaruma madadin ta Wanda Hakan yasa shi yin siru na wasu lokaci

Fitaccen jarumi Kuma mawakin masana’antar kannywood Adam A zango ya Sami wata Sabuwar jaruma wadda zata kasance madadin ummi Rahab wadda tayi aure

Jarumin dai ya samo Sabuwa jarumar ne biyo bayan aure da tsohuwar Yar sa a kannywood tayi wato Ummi Rahab a watannin da suka GABA ta

Adam A zango dai ya shahara a wajen Nemo kananan Yara inda yake Saka su su zama manya a masana’antar ta kannywood

Sanin kowa ne cewa ummi Rahab tun tana Yar karamar jarumin ya kawo ta masana’antar kannywood har ta girma Kuma tayi aure Wanda Hakan yasa shi sake kawo wata sabuwar jaruma zuwa kannywood din

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button