Videos

Addu’ar muce Kebin Maryam Yahaya cewar masoyanta

Wasu masoyan jaruma Maryam Yahaya sunyi wani ikirari wanda babu wani wanda zai iya ja da wannan abinda suka fada domin babu wani dan adam dazai cigaba a wannan rayuwar batare da taimakon wani ba ko kuma sa hannun wani

Jarumar da ake ganin a yanzu tana daga cikin jarumai wa’yanda tauraruwarsu take hassaka kuma tana daga cikin jarumai masu farin jini tsakanin yara da manya mata da maza yan karkara da kuma yan birni anyi mata wannan sahidar kuma babu wani maija da wannan

Masoyanta sunyi wani ikirarin na cewa suna danadiyar cigaban jarumar a harkar film dama duniya baki daya saboda yadda suke mata addu’ar fatan alkhairi

Jarumar ta yaba da wannan ikirarin na masoyan nata kuma tana matukar godiya da nuna mata kauna da sukeuyi sannan tayi musu alkawarin saka su farin ciki a koda yaushe

A kullum jarumar itace ta daya acikin jarumai masu farin jini da kuma tashe a duk jaruman Masana’antar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button