LABARAI/NEWS

Ado Gwanja – WARR – Official Full Video

Ado Gwanja WARR Official Full Video 2022, Wakar da ta cika ƙasar Hausa a Sati ɗaya. 👇👇👇👇👇👇

ADO GWANJA – WARR – OFFICIAL HD VIDEO 2022
WARR

Mawaƙi Ado Gwanja Ya Saki Wannan Sabuwar Waƙar Tashi Mai Warr , Ya saki Audio Wakar ne a 28 ga watan biyar inda Wakar ta bawa ko wane mawaƙi mamaki.


Waƙar Warr Waƙace da ake ta cece kuce a kanta a kafafen yaɗa zumunta akan Wakar ba Wakar Ado Gwanja bace, Mutane suna ta sukar shi suna cewa waƙar ba basirar shi bace Wakar wani tsohon mawaƙin hausa ce.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button