Videos

Ado gwanja ya fashe da kuka bayan anha shi sakin wakar Chass

Ado gwanja ya fashe da kuka bayan anha shi sakin wakar Chass

Mawakin kannywood Adamu Isa gwanja anyi masa bukula akan sabuwar wakar dayace zai saki kwanan nan wanda harta fara ya mutsa hazo domin samari da yan mata sun har gitsa social media akan wannan wakar da mawakin yace tanakan hanya kuma ya saki sakan daga cikin wakar

Amma kuma aka samu wasu masana doka suka katse hanzarin mawakin wajen ganin sunyi duk me yiyuwa sun hana shi sakin wannan wakar kuma a karshe sunyi nasara wanda yanzu suka rushe masa shirinta

A cewar mahukuntar sunce sakin wannan wakar ba karamin kara bata tarbiyyar yara mata zaiyiba saboda inda aka duba wacce wakar daya saki tajawo cecekuce akan yadda mata suka dinga rawa ta rashin mutumci akan wannan wakar

Yanzu mu takaice muku zance wannan sabuwar wakar ta ado gwanja ta hadu da cikas inda hukuma ta hana shi sakin wannan wakar sai dai yaje wani garin Amma dai a wannan garin abin yafi karfin da

An tausaya wa wannan mawakin ganin yadda yaci buri akan wannan wakar domin zai samu kudi matuƙar wakar ta karbu a wajen mutane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button