Videos

Ado gwnaja kaji kunya kace kowa ze hanaka ubansa zaici yanzu sai kaci naka

Ado gwnaja kaji kunya kace kowa ze hanaka ubansa zaici yanzu sai kaci naka

Idan kuma tuna wata waka wacce mawakin kannywood wato ado gwanja yayi wacce yake cewa warr wanda acikin wannan wakar akwai wani baiti wanda yake cewa duk wanda yace zai hana shi waka ubansa zaici wanda a yanzu da mutane suka tsaya sukayi duba na tsanake sai suka gano cewa yanzu kenan mawakin yanda wata rawa wacce zai taka da zatasa acigaba da saka wakilokinsa kafar watsa labarai kamar radia

Wannan abin ya bawa mutane mamaki saboda yadda wannan mawakin ya yiyyi kuri acikin wakar sa sai gashi yanzu kuma anji bakinsa yayi tsit ko uffan baya iya cewa saboda wannan matakin da wannan hukumar ta dauka akansa

Wasu ma ganin sam wannan matakin baiyi dai daiba saboda kowa ya tsaya ya duba zaiga cewa babu wata babbar hujja wacce za’a dogara da ita wajen hana ko kuma kama wannan mawakin akan wakokin dabyakeyi

Wannan abin yayi matukar bawa mutane mamaki kamar yadda kuke gani wanda kowa yasan surutun ado gwanja amma tunda wannan abin ya faru anjishi shiru baya iya cewa komai saboda yadda aka sako shi a gaba duk jikinsa yayi sanyi

Shari’a dai ta fara nisa wanda kowa ya matsu yaga yadda zata kaya saboda kowa idonsa yanakai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button