Videos

Afakallahu ya aikawa Ado gwanja takardar gayyata kan wakar chass

Afakallahu ya aikawa Ado gwanja takardar gayyata kan wakar chass

Babban jami’in kula da hukumar tace finafinai ta jihar Kano wato Hon Ismail Na Abba baba afakallah yayi wata magana wacce manyan mutane da kuma iyaye suka yaba domin hakan duk a yunkurin na gyara tarbiyyar al’umma tayi wannan abun

Sai dai bayan hakan wasu daga cikin al’umma sun fara sukar wannan Mutumin saboda ya kafawa wannan mawakin kahom zuka wamda kuma kowa yasan wannan mutumin yana kokari wajen kare tarbiyyar al’umma musamman yara mata

Afakallah ya aikawa mawaki Ado gwanja takadda wacce take nuna yazo office domin ya amsa wasu tambayoyi akan wannan wakar da kowa yasan ta taɓa tarbiyya da kuma sabawa hukumar tace finafinai dama tarbiyyar cikin wannan garin

Sannan shima wannan mawakin yasan wannan wakar tashi dole ne a tuhume shi saboda yadda yam mata duka dinga zuzuta tun kafin ya sake ta wanda yana daga cikin abinda yasa wannan hukumar ta kara dagewa wajen hana wannan mawakin wannan yunkurin nasa

Insa wadu ke cewa a magananinsa da ace tun farko yayi shiru da bakinsa kamar yadda yayi akan waccan wakar tashi sai dai kawai aga fitowarsa amma yadinga yamadede na cewa zai saki waka wanda hakan yasa mutanen suka dinga sauƙin fitowa

Yanzu dai duka kafofin watsa labarai sun sanar da wannan sanarwar akan cewa hukumar tana neman wannan mawakin da yayi kokari yakai kansa da kansa tun kafin abin yazo ya dauki zafi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button