Videos

A’isha Aliyu Tsamiya ce Tafi kowacce jaruma Tarbiya a kannywood

A’isha Aliyu Tsamiya ce Tafi kowacce jaruma Tarbiya a kannywood

Daman Hausa suna cewa nagari na kowa mugu kuwa sai mai shi hakika wannan jaruma ta samu shaida daga wajen mutane daban daban saboda yadda ta samu tarbiyya a gida kuma take amfani da ita ako ina ta samu kanta hakan yasa kowa daga cikin yan film yaji yana sonta dama mutanen gari tashiga ran kowa

Jarumar ta samu shaida daga bakin mutane da dama wanda kowa yake cewa wannan jaruma bata da Sa’a a kannywood indai wajen tarbiyya kowa ya shada cewa bata da Sa’a

Itace kadai jarumar da ba’a taba jin wani mummunan labari kanta ba ko kuma ace yau gashi taya wata shiga wacce ta saba da tarbiyyar addini ko kuma addinin ta hakan yasa ta samu yabon daba kowacce jaruma ce ta samuba

An bayyana ta a matsayin wacce tafi kowacce jaruma tarbiya da hankali da kuma kamun kai koda a irin finafinai da take yi bata yarda ta fito acikin wani film wanda zai iya bata mata suna anan gaba ki kuma ayi mata kwallon kamar a gaske ma haka take

Hatta yan film sunsan wannan maganar haka take babu wani jarumi ko jaruma da yake inkari akan wannan abu domin jarumar tana iya mu’amala da kowa cikin aminci da kuma lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button