Videos

A’isha humaira ta maida martani ga masu zagin Uban gidanta wato rarara

A’isha humaira ta maida martani ga masu zagin Uban gidanta wato rarara

Wannan jaruma da kuke gani tana daga cikin jaruman kannywood wanda mawaki rarara takeji dasu saboda sune na farko farko a wajen sa tun bayan da ya kara karfi acikin kannywood wanda kome zai yi sai ya saka dasu saboda yadda ya yarda dasu

A kwanakin nan dai kunji yadda mawakin yayi rabon motoci wanda abin ya kayatar da wasu wasu kuma ya basu haushi saboda yadda aka ji suna zagin wannan mawakin akan wannan rabon inda sukace aikace ba ayi musu adalci ba

Sai ashe abin na karamin ciwo yayiwa harumar ba ta yadda akajira tana zagi tana mayar da martani duk a yunkurin ya na burge wannan mawakin inda wasu ko kadan basuga lefinta ba

Tace ita bawai saboda mawakin Me gidan bane take fadar wannan maganar kawai tana fadane saboda a watarwa da mutane kai su daina zargin mawakin da wannan abubuwan

Amma kuma mutane jinta kawai suke inda wasu ke cewa kawai tana gare shine saboda ta kara samun gurbin zama a jikinsa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button