Videos

A’isha najamu da murja sunyi bakin cikin abinda Akayiwa Gwanja A wakar chass

A’isha najamu da murja sunyi bakin cikin abinda Akayiwa Gwanja A wakar chass

A’isha najamu ta kama da wuta inda akajiyota tana wasu maganganu akan wannan abunda akayiwa ado gwanja kan sabuwar wakar da yayi wanda mutane da kuma huma sukayi masa cha wajen ganin sun hana shi sakin wannan wakar aka dakileshi domin hana shi

Ita murja tabi sahun abokiyar sana’ar Tata wajen yin wasu surutai akan hakan saboda yadda suka shirya tsab don ganin sun tallata masa wannan wakar har takai ga inda ba’a tunani sai kuma wannan shirin nasu ya hadu da cikas

Wanda a yanzu dai an hana wannan mawakin sakin wannan sabuwar wakar tasa wanda hakan ba karamin bakin ciki sukayi da haka dama sauran jama’ar gari

Kowa yasan yadda yan film suka shirya domin ganin sunyi amfani da wannan wakar ganin an kara sani su a gari da kuma kara yawan masoyana amma wannan abu bai samu ya yiyuwa inda hukumar hisba da sauran hukumomi sukayiwa abin tifka

Amma saida wasu daga cikin jaruman kannywood sun fito suna wasu magunguna wanda sam basu dace ba kan an hana sakin wakar sun manya anyine saboda kiyaye tarbiyyar al’umma

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button