Latest Hausa Novels

Aisha najamu ta kawo sabon iskancin Kalli yadda take wata rawar futsara a

Aisha najamu ta kawo sabon iskancin Kalli yadda take wata rawar futsara a.

Aisha najamu ta kawo sabon iskancin Kalli yadda take wata rawar futsara a wannan lokacin sabon iskancin da jaruman masana’antar Kennywood suka tsiro dashi kenan a yanzu na rungumar juna kamar wasu masu Neman mata.

Kamar dai yadda alumma masoya jaruman masana’antar Kennywood suke ganin a duk fadin kasar Nan Harma da wasu rin na duniya Ana Kara baiyna yadda mata Kennywood suka futo da sababbin isakance iskance a jikin su.

Harma dai Hakan Yana da nasaba da irin yadda Ake fadar cewa dai gaskiya duk wata yar Kennywood yar iskance a wannan lokacin saboda yadda ake ganin lamarin nasu koda bawai isakancin bane gaskiya akwai kanshin gaskiya a cikin Hakan a wannan lokacin.

Kuma kamar yadda kafafan sadarwa na social media suka dauka a wannan lokacin cewar dai tsohuwar Aisha najamu jaruman masana’antar Kennywood Kuma masana’antar a yanzu

wacce take Kara daukar hankalin alumma masoya jaruman masana’antar Kennywood a shafikan sadarwa na social media a yanzu ta kammamala a wannan lokacin Harma wasu suke mata fatan komawa dakin ta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button