Videos

A’isha najamu tayi korafi akan sabuwar wakar Ado gwanja Ta Chass

A’isha najamu tayi korafi akan sabuwar wakar Ado gwanja Ta Chass

Wannan sabuwar wakar da mawaki ado gwanja ya saki tazo da wani salo wanda ake ganin ba lallai ya karbu ba a wajen yan media saboda har wasu masu hasashe sun fara ganin kamar zatafi dayar dadi da kuma tashe

Sai dai kuma daga fitowarta ta fara da karbar korafi daga bakin manyan jarumai na masana’antar kannuwood irin jarumai izzar so mai suna A’isha najamu wacce kukafi sani da Hajiya nafisa tayi korafi sosai akan wannan wakar

Wasu maganin kamar dan basa wani shiri da mawakin ne shi yasa ta fito take korafi da kuma kushe wannan wakar wakar da batafi yan awannin da fitowa ba amma ace hatta fara karbar korafi da sake

Wakar dai ana ganin zatabi sahun dayar koma ta wuce wacce domin akwai rawa wacce ake jira ta fito domin anagin yadda akayi kida acikin wannan wakar yama fi ta waccen da wakar ta warr

Yanzu mawakin ya bayyana wannan wakar a matsayin wakar da yake saka ran zata iya shiga sahun wakoki wa’yanda zasu iya lashe gasar mawaka wanda yana kyautata zaton

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button