Videos

A’isha tsamiya mutane miliyan Daya (1) ne suka nemi Aurena

A’isha tsamiya mutane miliyan Daya (1) ne suka nemi Aurena

Lallai A’isha tsamiya tana da matukar farin jini tunda duk ƙasar Nan babu wata mace wacce zata daga hannun tace itama manema miliyan daya sun taba neman aurenta sai wannan jaruma mai matukar farin jini wanda shine hausawa ke kirada suna goshi jarumar ta fadi haka kai tsaye

Wannan maganar ta tayarwa da mata hankali saboda yadda suka ji wannan farin jini dole duk wata mace zata so ace ta kasance kamar wannan jarumar saboda duk wata mace tanaso taga yan maza suna ribibi akanta yau wannan yazo gobe wannan yazo

Sai dai abin tambayar da ake mata shine ta yaya take kirga duk yawan mutane da suke nemi aurenta saboda yadda ta fada abin yayi yawa bazai yiyu mutum ya kirga yawan miliyan dayaba inda wasu suka ce kusan duka mazan garinsune mq suka nemi auren nata kenan

Wasu kuma na ganin jarumar ta fadi Wannan maganar ne kawai saboda wasu su dauke ta mace wacce tafi kowavvymace farin jini a garin nan shine kawai dalilinta na fadar haka tunda kowa ya kalli wannan maganar yasan cewa sam haka bamai yiyuwa bane

Sai dai kuma a yanayin da take fada babu wasa a tattare da ita tunda amsanta mace bamai yawan barkwamci ba shi yasa ake ganin kamar gaskiya ta fada

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button