ylliX - Online Advertising Network Alan waka, Abale sun magantu kan Rarara inda suka aikewa ganduje da zazzafan Sako - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Alan waka, Abale sun magantu kan Rarara inda suka aikewa ganduje da zazzafan Sako

A karon farko mutanen Rarara Kuma Yan takara a karkashin jamiyyar ADP sun Saka Baki kan yadda gomnan jihar Kano ganduje ke yiwa Rarara

Mutanen Wanda suka Hadar da Alan waka Wanda ya kasance Dan takarar majalisa ne a jihar Kano ya magantu kan wannan Abu da lamva dayan ta jihar Kano ke yiwa Rarara

Haka Kuma Shima fitaccen jarumin kannywood Kuma Dan takarar majalisa a jihar Kano ya magantu kan wanna hulakanci da Ake yiwa Rarara

Rarara dai na fuskantar matsaloli daga bangaren gomnan jihar Kano tun bayan ayyana cewa bazai Yi Dan takarar da ganduje ya fito da shi ba a zabe Mai zuwa

Wannna yasa Alaqa tayi tsami tsakanin gomnan da Kuma mawakin inda Ake ta tataburza a tsakanin su

Wannan yasa lamva daya na jihar ta Kano ganduje bayyana cewa za’a rushe gidan mawaki rarara don kuwa ba a bisa ka’ida aka Gina gidan ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button