Nishadi
Alhamdulillah an saka ranar auren jarumi daddy hikima watoh Abale

Alhamdulillah an saka ranar auren fitaccen kuma jarumin masana’antar kannywood watoh daddy hikima Wanda akafi sani da Abale
Fitaccen jarumin dai wanda tauraruwar sa ke haskaka a masana’antar kannywood zai ango ce a sari mai zuwa
Abale wanda ya kasance babban jarumi a masana’antar kannywood na cigaba samun sakonni daga mutane da dama
Jarumai da dama a masana’antar kannywood na cigaba da aikewa da ango sakonni na taya murna da kuma Allah ya sanya alkairi
Amincihausatv na taya daddy hikima watoh Abale murna tare da addu’ar Allah ya sanya alkairi ya albarkaci zuri’a