Videos

Alhamdulillah maganar Auren Adam zango da Samha m inuwa abi ya kusa

Abinda wasu ke ganin kamar bame yiyiwa bane sai gashi yazo dab da tabbata kuma hakan zai farantawa wasu tai musamman masoyan jarumar wanda aka jita tana kuka akansa har wasu ke tsokanarta akan hakan

Wannan maganar dai an dade ana jagwalgwala ta harma tazama abin zolaya a wajen wasu ganin yadda da farko jarumin bai dauki abinda mahimmanci ba da kuma irin kaunar da akaga matarsa tana nuna masa shi yasa yayinda yanzu kuwa wasu zasuji kunya

An bayyana wannan lamari da daf yake da faruwa kuwa bikine Wanda za’ayi shagaki acikin kannywood wanda zai samu halartar manya jarumai da kuma kananu wanda za’a gwangwaje

Da yadda mutane ke kallon wannan al’amari kamar labarin kanzan kurege amma a yanzu mutane zasusha mamki tunda daman ance duka wata jita jita tanada kanshin gaskiya acikinta

Wannan hadi kuma zai yi kyau sosai duba da jarumar ba karamar kyakkyawa bace gata fara shima dai jarumin badaga nanba sunyi matukar dacewa da juna a kullum daman mu fatanmu shine Allah ya tabbatar da Alkhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button