ylliX - Online Advertising Network Alhamdullihi An sake samun karuwa a masana'antar kannywood - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Alhamdullihi An sake samun karuwa a masana’antar kannywood

Yadda Ado Gwanja da matarsa suka Yi shagalin murnar Hadi da Radin sunan Dan su a wani salo na ban sha’awa

Fitaccen mawakin kannywood Kuma jarumi a masana’antar kannywood Ado Gwanja ya samu karuwa da yaro na mijin tare da matar

Mawakin Wanda ya matukar nuna farin cikin sa kan wannan yaro da Allaha ya bashi ya hada shagalin don abokai da Kuma Yan uwa su tayashi wannan yaro da ya samu

Ado Gwanja da matar sa dai sunyi aure soyayya ne tun a shekarar da ta gaba ta Wanda yanzu wsuka samu da na mijin

An dai gudanar da shalin murnar ne a gidan mawakin inda ya gwangwaje tare da matar tasa da Kuma abokan arziki

Shagalin dai ya samu halar ta manyan jaruman masana’antar kannywood din Wanda daga ciki harda sarki Ali nuhu da dai sauran su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button